Monday, October 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka fara koyawa ‘yansandan Najeriya Fadan Kareti ta yanda zasu iya kare kansu ba tare da makami ba

An fara koyawa ‘Yansandan Najeriya Fadan Kareti saboda kariyar kai ba tare da amfani da makami ba.

An ga ‘yansandan ana koya musu fadan wanda Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta.

Da yawa dai tsokanarsu suka rika yi.

Karanta Wannan  Ya fita wajan cin abinci da Budurwarsa ta ci abincin Naira Miliyan 1 a zama daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *