Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ake wulakanta ‘yan Arewa a kudu

Wani Bidiyo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga ‘yan Arewa masu tuka manyan motoci suna shirin shiga wani gari a kudan cin Najeriya.

Saidai wai mota daya bata shiga, saidai su yi kerin Gwamno.

https://twitter.com/Getso14/status/1921518882839228654?t=h0uwrRu5ZJYOIY8KrsZvlg&s=19

An ji wata murya na jimamin abin

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Masu kudi na Allah da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) basu wuce mutane 20 ba a Najeriya, Sauran duk barayine>>Inji Ordinary President

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *