Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Amarya, Maryam Malika ta fashe da kuka a wajen bikinta

Amaryar Abdul M. Shareef watau Maryam Malika wadanda dukansu ‘yan fim ne ta fashe da kuka a wajan bikinta.

A cikin wani Bidiyon ta da aka ga yana yawo a kafafen sada zumunta, An ga Malika na zubar da hawaye inda kawayenta da yawa ke bata baki.

Saidai wasu sun yi mamakin ganin kukan Malika a ranar aurenta, musamman ma ganin cewa bazawara ce.

Karanta Wannan  Kasar Burkina Faso ta samu kudin Shiga Dala Biliyan $18 ta hanyar sayar da Gwal tun bayan da Ibrahim Traore ya zama shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *