Monday, August 31
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai an yi magana da matarnan data kori mahaifiyarta daga gidanta saboda bata biya kudin haya ba

Matarnan da ta baiwa mutane mamaki saboda korar mahaifiyarta da ‘yan uwanta daga gidanta saboda basu biya kudin haya ba an samu zantawa da ita

Rahotanni dai sun bayyana cewa, sun biyata Naira dubu 70 amma babu cikon dubu 30 a kudin shine tace su tashi daga gidan.

Saidai da aka kirata ta yi ta kame-kame.

@socialcare74

ga wanda Allah yaba ikon taimaka masu 2.o.4.5.6,7,8,5,7,4,social care foundation frstbnk🙏🏻

♬ original sound – Social care foundation

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina nan kan bakana, a ranar Qiyama bana son Allah ya kaini matakin da saina nemi ceton Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kamin in shiga Aljannah>>Inji Dr. Hussain Kano bayan da cece-kuce yayi yawa akan kalaman nasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *