Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Babbaj me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya je garin Malunfashi akan jirgi me saukar angulu

Babban me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar siyasa, Ibrahim Masari ya je garin Malunfashi akan jirgi me saukar Angulu.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda akai ta Muhawara.

Karanta Wannan  Wannan Mahaucin ya dauki hankula bayan da yace yana cinikin Naira Miliyan 9.5 a kullun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *