Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka farawa koyawa ‘yansandan Najeriya yaren China

‘Yansandan Najeriya sun fara koyan yaren kasar China.

An gansu a wani Bidiyo wata ‘yar kasar China na koya musu yaren har suna ta Dariya.

Rahoton yace ana koya musu ne kasancewar ‘yan China sun yi yawa a Najeriya.

Karanta Wannan  Rundunar Ƴansanda ta rage wa wani ɗansanda matsayi bisa azabtar da wani dattijo a jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *