Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hadimin Mataimakin shugaban kasa ya naushi hadimin Gwamnan jihar Jigawa

Wani Bidiyo ya bayyana da ya nuna jami’in tsaro, Hadimin Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya naushi Hadimin gwamnan jihar Jigawa.

Hadimin gwamnan Jigawan na binsa a bayane bai sani ba inda shi kuma bai san kowanene ba ya kai masa gula.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  EFCC na can tsare da tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari bisa zargin Almundahanar makudan kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *