
Cristiano Ronaldo ya lashe gasar gwarzon dan kwallo na gabas ta tsakiya sau 3 a jere.
A wajan taron bada kyautar da aka bashi, a cikin jawabinsa, yace insha Allahu zai cimma burinsa.
Fadar wannan kalma tasa mutane da yawa, musamman Musulmai jin dadin hakan da fatan cewa Allah yasa wataran ya karbi kalmar Shahada.