Thursday, July 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dambe ya barke a majalisa wani dan majalisa yaki barin wajan da ake jawabi inda mata ke kokarin cireshi da karfin tsiya

Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga dan majalisa yaki barin wajan da akw jawabi mata suna kokarin cireshi da karfin tsiya.

Lamarin ya farune a majalisar kasar Senegal.

Rahotanni sunce dan majalisar yana daga jam’iyya marar rinjayene.

Karanta Wannan  Katsinawa sun nishadantar dani sosai, ji na yi kamar a garin mu nake>>Shugaban kasa, Bola Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *