Wednesday, September 9
Shadow

An gano Sanatan da ya mallaki wannan gidan dake ta daukar hankula a kafafen sada zumunta

Wannan gidan yayi ta daukar Hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka wallafashi da cewa, na wani sanatan Najeriya inda mutane ke ta cewa ina ya samu kudin gina gidan?

Rahotanni sun ce gidan na sanata Kenneth Eze Emeka ne wanda ya fito daga jihar Ebonyi.

Kuma a shekarar 2023 ne ya fara zama sanata.

Kamin wannan matsayi yana shugaban karamar hukuma ne, da yawa dai sun rika tambayar ina ya samu kudin gina wannan gida.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Wani Shùĝabàɲ Cøci Ya Ķarbì Mùsulunci A Masaĺlacìn Kùndila Dake Kano A Daĺilin Da'àwaŕ Baban Chìnedu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *