Fada ya barke tsakanin mata sojojin Najeriya su biyu.
Karamar soja ta zargi wadda ke samanta da kokarin kwace mata saurayi.
An ji suna cacar baki inda daga baya kuma fada ya kaure tsakaninsu.