Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya wuce Ganduje yaki Gaisawa dashi, ya je ya gaisa da Abdulaziz Yari a wajan babban taron APC

Wannan Bidiyon na dan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu inda ya wuce tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ki gaisawa dashi amma ya wuce ya je ya gaisa da Abdulaziz Yari ya dauki hankula.

Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda ake ta tattaunawa akai.

@s_mane001

Man of the people Seyi Tinubu the respected son of the President Republic of Nigeria 🇳🇬🤍🤍🇳🇬

♬ original sound – s_mane001
Karanta Wannan  Da Duminsa: NNPP ta Dakatar da Sen. Kawu Sumaila, Ali Madakin Gini, Kabiru Alhassan Rurum da Abdullahi Sani Rogo daga jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *