Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan majalisar Tarayya, Bello ElRufai ya raka Mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa Kotu inda ake tuhumarsa kan Almundahanar kudade

Dan majalisar tarayya, Bello ElRufai kenan yayin da ya raka mahaifinsa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai zuwa kotu inda ake masa shari’a.

A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a kotu bayan kwanaki masu yawa tana share dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon abinda aka ga wasu samari da 'yan mata suna yi a wani Kangon gini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *