Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda jama’a suka nunawa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai soyayya a yayin da yake kan hanyar zuwa kotu

Wannan Bidiyon yanda mutane a jihar Kaduna suka rika yiwa Malam Nasiru Ahmad El-Rufai oyoyo ne yayin da ake kan hanyar kaishi Kotu.

A yau ne dai ICPC ta gurfanar da malam Nasiru Ahmad El-Rufai a gaban kotu i da take zarginsa da cin hanci da Rashawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya isa wajan taro a Birnin Tokyo na kasar Japan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *