Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiya me yawan cewa ita Ahlussunah

Matashiya me yawan alakanta kanta da Sunnah da Izala, Me amfani da sunan Jikar Magaji ta dauki hankula bayan data bayyana da wata kalar shiga da ba’a saba ganinta da ita ba.

A baya dai matashiyar tana nuna Alamar Kamala da kuma kasancewa ta gari inda da yawa ke mata kallon Mutunci.

Inda a baya da marar kunyarnan, Y America ya gayyaceta, da yawa suka fito suna kareta

Saidai bayan wallafa wannan Bidiyon, da yawa sun dawo rakiyarta inda suke cewa, wannan ba dabi’a me kyau bace.

j

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shima Lionel Messi an masa binciken kwakwaf a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *