Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Davido ya saiwa wani Masoyinsa Motar Naira Miliyan 60

Tauraron mawakin Kudu, Davido ya saiwa daya daga cikin masoyansa motar Naira Miliyan 60.

Wanda Davido ya saiwa Motar shine Davrel wani shahararren me amfani da kafafen sada zumunta.

An sayi motar ne a hannun Sarkin Mota.

https://www.tiktok.com/@alamin_sarkinmota/video/7653242030524615957?_r=1&_t=ZS-97MnHafVFKS
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Shinkafar da aka dafa a Tukunya mafi girma a Duniya ta yi yawa, saida aka rika bin mutane ana basu a bakin titi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *