Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon Raha da aka yi tsakanin Peter Obi da Olusegun Obasanjo da ta dauki hankula

An ga Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo tare da dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NDC, Peter Obi suna raha.

An dauki Bidiyon ne a Lagos wajan wani taron Bikin Birthday.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Sanata Natasha Akpoti ta shirya da Sanata Godswill Akpabio har ma ta gayyaceshi...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *