‘Yan kwallon kasar Senegal sun je Masallacin Juma’a a kasar Morocco inda ake buga gasar cin kofin Afrika ta AFCON.
An gansu a wani Bidiyo suna shiga cikin mota dan zuwa Sallar Juma’a.