
Wannan wata Fastuwace data kama wani data ke zargin yana mata sata a cocinta.
An ga yanda ta tara matasa suna dukan wanda suke zargi.
Tace tana taimakon sa har ma dansa kyauta yake karatu a makarantarta amma yake mata sata.
Da yawa dai sun ce dukan yayi yawa.