Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda fasto ya mike a wajan taro yace awa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Salati

Wannan wani fasto ne a wajan taro a garin yarbawa da ya dauki hankula.

An ga faston ya mike tsaye inda yace awa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Salati.

Da yawa dai sun yi mamakin hakan.

https://twitter.com/i/status/2073446772437880883
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin lomar da dan kwallon Najeriya, Akinsanmiro yayi da Cake data dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *