Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Fitsararren dan Tiktok, Y America ya saiwa wani Gurgu keken Guragu

Tauraron Tiktok, Y America ya saiwa wani Gurgu keken Guragu.

Gurgun Ya roki Y America ne a comment dinsa inda shi kuma ya masa alkawarin zai saya masa Keken.

Sai gashi ya cika alkawari inda yace ya tambayi keken an ce masa daga dubu 30, 40, 50 ake sayarwa shine yace bari ya sayawa Gurgun.

https://www.tiktok.com/@y834097/video/7654200797575630094?_r=1&_t=ZS-97RtevJgPQY
Karanta Wannan  Kasar Burkina Faso ta samu kudin Shiga Dala Biliyan $18 ta hanyar sayar da Gwal tun bayan da Ibrahim Traore ya zama shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *