Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Golan Argentina yaki Kama Penalty bayan yayi Fushi

Golan Argentina, Gustavo Tesonotte yaki kama kwallon Penalty da aka buga bayan yayi fushi.

Yana fishine saboda bugun daga kai sai golan da aka bayar bai masa dadi ba.

Lamatin ya farune a kasar Bolivia inda tuni aka dakatar dashi.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris Barauniya zata sakw aurar da daya daga cikin 'ya'yanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *