Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rikici ya barke tsakanin Dan Arewa dake da shago a Lagos da ‘yan iskan gari saboda ya hanasu bashi

Wannan wani dan Arewa ne dake da shago a Lagos da rikici ya barke tsakaninsa da wasu ‘yan iskan gari saboda ya hanasu bashi.

A Bidiyon an ga suna ta sa insa a tsakaninsu suka bugar masa kofar shago.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matasa Musulmai na Jis na shan yabo saboda yanda suka rika boye Kiristoci yayin da Rikici ya barke, daga baya suka rika mikasu hannun jami'an tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *