Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda yarbawa suka rikawa shugaba Tinubu ihun Ole a Lagos bayan dawowarsa daga kasar Faransa a daren jiya

Bidiyo ya bayyana a kafafen sadarwa wanda ke ikirarin cewa an yiwa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ihun Ole, watau Barawo da yaren yarbanci a Lagos.

A Bidiyon an ga tawagar Motocin shugaban kasar na wucewa a bakin Titi inda aka ji wasu a gefe na ihun Ole Ole.

A jiya ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo Najeriya daga kasar Faransa bayan hutun da yayi na sama da makwanni 3.

Karanta Wannan  Subhanallahi: Ji yanda 'yansandan Najeriya suka kama wani limamin Masallaci na bata rayuwar karamar yarinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *