Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamna Abba Kabir Yusuf yace Najeriya, aka ce masa sai Kwankwaso

Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a wajan taro yana cewa, Najeriya, maimakon a ce sai Tinubu, sai aka ce masa sai Kwankwaso.

Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda akai ta sharhi kala-kala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk Najeriya ba wanda suka kai mazan Kano neman mata>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *