Sunday, December 21
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina yayi Subutar baki ya kira shugaba Tinubu da Marigayi a wajan taro

Wani Bidiyo ya bayyana inda aka ga Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda yayi Subul da baka ya kira Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Marigayi a wajan taro.

Yana kokarin yin maganane a kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Saidai yayi sauri ya gyara.

Karanta Wannan  Sheikh Ibrahim Ɗahiru Bauchi Ya Jagoranci Tawagar Kungiyar Mu'assasa Domin Yiwa Gwamna Raɗɗa Ta'aziyyar Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *