Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Imo yayi subutar baki yace Allah ya jikan tsohon shugaban kasa, Marigayi Bola..a yayin da yake son cewa Muhammadu Buhari

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma yayi subutar bakin kiran sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu maimakon Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari.

Yayi wannan subutar baki ne a Owerri wajan wani taro a yayin da yake son yiwa shugaba Buhari addu’a.

Lamarin dai ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Karin farashin man fetur zai nunkawa 'yan Najeriya wahalar da suke ciki>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta gayawa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *