Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Kaduna ya ture na Kogi a wajan taron ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa

Wannan Bidiyon yanda Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya ture na Kogi kenan, watau Usman Ododo a wajan taron ganawa da manema labarai a Abuja.

A jiyane shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya shiryawa gwamnonin Najeriya shan ruwa a fadarsa.

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma a yayin da zai fara ganawa da manema labarai, ya kira Gwamnoni inda yace su zo su bashi karfin gwiwa inda na Delta dana Kogi suka je suka tsaya a kusa dashi.

Saidai Gwamnan Kaduna yazo daga baya ya ture gwamnan Kogi gefe shi ya tsaya kusa da Gwamna Hope Uzodinma.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda fuskar matar Gfresh ta kukkumbura, mutane na cewa, Anata cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *