Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya tsaya gefen Titi ya sayi Burodi

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago kenan a wannan Bidiyon inda aka ga ya tsaya gefen Titi ya sayi Burodi.

Wasu sun yaba masa da wannan abu da yayi inda wasu suka ce siyasa ce kawai.

@zayyanuasale

Ga Mai Bireda Ga Mai Girma Gomna. Gwamna Yashigo Gari Kowa Zai Samu Alheri fyp viral capcut viral

♬ original sound – zayyanuasale
Karanta Wannan  JARUMAR MATA: Tà Çàķawa Ķwàrtòn Da Ya Yi Yùnkùrin Yi Màťà Fýadè Wùķa A Garin Jòs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *