Monday, August 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar Arewa ta ti saurayi dan kasar Pakistan da suka hadu a Saudiyya

Wannan wata ‘yar Arewa ce da ta yi Saurayi dan kasar Pakistan da suka hadu a Saudiyya.

A cikin Bidiyon da suka yi an ji tana tambayarsa, yana sonta? Inda yace mata Eh.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Wani dake rayuwa a kololuwar saman Bishiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *