Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ta kaya tsakanina da wani da yace zai bani Naira dubu dari takwas in turamai Bidiyon update dina

Wannan matashiyar ta Arewa ta yi zargin cewa, wani yace zai tura mata Naira dubu dari takwas ta aika masa da Bidiyon update dinta.

Saidai tace masa ya bata Deposit inda kuma ya yadda.

Bayan ya bata Deposit dinne dai ta ce masa ba zata tura masa ba, shine yace mata mayaudariya.

https://www.tiktok.com/@waleedermumar/video/7665088886317534485?_r=1&_t=ZS-98EwKnt9gkz
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda shugaban kasar Iyran yaki amincewa ya gaisa da matar shugaban kasar China duk da ta mika masa hannu, hakanan ita matarsa taki amincewa ta gaisa da shugaban kasar Chinan saboda kishin Addini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *