
Tauraron Tiktok Hassan Make-Up yana kasar Saudiyya inda yake aikin Umrah.
An ga yanda ya kamata otal dake kusa da dakin Ka’aba wanda aka bayyana da cewa ana biyan Naira Miliyan 3.5 kudin Najeriya.
Wata kawarsa data kai masa ziyara ce ta bayyana hakan.