Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hassan Make-Up yasa Tsohuwar Matar Gfresh, Maryam Nicki Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai wai ya gani

Tauraron Tiktok dan kasar Nijar, Hassan Make-Up ya sanya Tsohuwar matar Gfresh, Maryam Nicky Minaj a TiktokLive tana juya masa mazaunai.

Ya rika ihun cewa zai sha dadi.

Hassan Make-Up dai ya tabbatar da cewa zai auri Maryam Nicki da zarar ta kammala Idda.

Saidai da yawa na cewa wannan abu da yayi, nuna rashin kishi ne kuma ba soyayya bace.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nan dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ne da matarsa suna soyayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *