Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jami’an tsaro suka zagaye Nnamdy Khanu suna ta kokarin kwace abin magana daga hannunsa yayin da yake ta zhaghin Alkali

Shugaban kungiyar ÌPÒB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya rika zagin Alkali a kotu yana cewa bai san shari’a ba.

Kanu yace babu ta yanda za’a yi a yanke mai hukunci da dokar da babu ita a rubuce.

Ya rika maganane yana rike da abin magana watau Lasifika.

Saidai Jami’an DSS sun zagayeshi inda suka rika kokarin Kwace abin maganar daga hannunsa.

Lamarin ya dauki hankula saboda ya ki bayarwa sai da aka yi amfani da karfi.

Karanta Wannan  Da duminsa: Hukumar EFCC na tsare da tsohon gwamnan Sokoto, Tambuwal kan badakalar Naira Bilyan 189.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *