Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Janar Aliyu Gusau ya duka har kasa ya gaishe da Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya dauki hankula

An ga yanda Janar Aliyu Gusau ya duka ya gaishe da sarkin Kano, Muhammad Sanusi II har kasa.

Da yawa sun yi mamakin ganin babban mutum kamar Janar Aliyu Gusau yayi haka.

Saidai wasu na cewa girman sarautar ne yake gani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda dubban mutane a Kano ke tururuwa zuwa Hotoron Arewa dan shan wani ruwan gulbi da wanka dashi wanda suka ce wai sun ga sahun Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a cikin Gulbin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *