Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Jikoki da ‘ya’ya sa surukan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu suka kai masa ziyara a ofis

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya samu ziyarar ‘ya’ya da jikoki da surukansa a ofis.

Bidiyon ziyarar ya karade kafafen sada zumunta inda aka kansu suna daukar hotuna suna nishadi.

Karanta Wannan  Hukumar 'yansandan kasar Ghana ta gargadi matan aure cewa duk matar data hana mijinta mu'amalar aure, Zata fuskanci hukuncin daurin shekaru 2 a gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *