Thursday, March 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda kasar Senegal ta karrama ‘yan wasanta da lambobin girmamawa

Kasar Senegal ta karrama ‘yan wasanta suka fi shahara da lambobin girma.

Ta basu lambobin girman ne bayan nasarar da suka yi na daukar kofin nahiyar AFRICA na AFCON.

Da yawa sun taru inda suka rika tafa musu yayin da ake basu lambobin karramawar.

Karanta Wannan  Kasar Ingila na fama da rashin aikin yi da rabon da a ga irinsa tun shekaru 4 da suka gabata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *