Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kiristoci suka tare wani Fasto da ya shahara wajan warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta suka ce sai ya warkar da wani Mahaukaci

Wannan wani fasto ne da ya shahara wajan ikirarin warkar da marasa lafiya a kafafen sada zumunta, saidai wasu da suka ganshi a zahiri sun ce ya zo ya warkar da wani mahaukaci su gani

Ya yi iya bakin kokarinsa amma Mahaukacin bai warke ba inda a karshe dai yace karamarsa ce wai batanan shiyasa.

A Bidiyon dai an ga sai dariya ake masa yayin da yake ta fama da Mahaukacin.

Karanta Wannan  Farashin Giya, dana taba sun kara tsada fiye komai a Najeriya>>NBS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *