Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Hukumar hana sha da fataucin Miyagun Kwayoyi NDLEA suka kama wata mata ta yi cikin Karya ta boyeta a ciki

Wannan wata mata ce da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA suka kama ta boye qayar a cikin Hijabi.

An daga Hijabin nata aka ciro qayar data boye.

Mutane da yawa dai sun yi mamakin ganin hakan.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka tace shugaba Tinubu ya gaggauta cire karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle daga mukaminsa saboda bata yadda dashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *