Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon Yanda Kyawun dan Kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya rikita matan turawa sai rububi suke akansa

Dan kwallon Najeriya, Maduka Okeke ya dauki hankulan matan turawa inda suke ta yabawa da kyawunsa.

Ya halarci wajan taron nuna kayan sawa na kawa a kasar Faransa inda acanne suka hadu da mawakiyar Amurka, Cardi B inda itama ta yaba da kyawunsa.

Daga nan ne fa hankalin matan Amurkawa ya karkata zuwa garesu suke ta yabawa da kyawunsa.

Karanta Wannan  Masu Siyen Ankon Aurena Da Alpha Charles Borno Su Dan Jinkirta Tukunna Zaboda Ba Mu Gwaje-Gwaje A Asibiti Ba, Inji G-Fresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *