Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Maimaicin kwallayen da Kylian Mbappe da Ousmane Dembele suka ciwa Faransa

Kylian Mbappe ne ya fara ciwa Faransa kwallon farko a wasan da suke da kasar Morocco na gasar World Cup.

Hakan na zuwane bayan da ya barar da Penalty.

Bayan nan kuma Mbappe ya baiwa Ousmane Dembele Assists ya ci kwallo ta biyu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *