Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Shiyasa idan muka tafi kasashen Turawa bamu son dawowa

Wannan wata ‘yar Najeriya ce data dawo gida Najeriya daga kasashen Turai inda tace Shiyasa idan suka tafi basa son dawowa gida Najeriya.

Ta bayyana hakane bayan data iske babu wutar Lantarki aka ce mata an dauke.

Sannan tace tana hanya ‘yansanda suka tareta suna tambayarta wai ita ta sayi motarta ko wanine ya saya mata?

Tace ta je yin NIN aka ce sai ta biya dubu 70.

Ta bayyana cewa dalili kenan da yasa idan suka bar Najeriya basu son komowa gida.

Karanta Wannan  Bayanan da ke yawo a shafukan sada zumunta na bayyana cewa shahararren mai fafutukar ƙwatar 'yancin bil-adama, wato Ahmad Isah (Ordinary President), yana buƙatar addu'a ta musamman domin yana cikin sarƙaƙiyar Rashin Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *