Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya gano yarinyar da yake reno ba diyarsa bace, matarsa cin amanarsa ta yi

Magidanci ya gano cewa diyar da yake reno ba diyarsa bace matarsa cin amanarsa ta yi.

A Bidiyon da ya yadu sosai a kafafen sada zumunta an ga mutumin na yiwa matar tsiwa inda ita kuma ta durkusa kasa tana bashi hakuri.

Kalli Bidiyon anan

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1966951768849608743?t=ypUrldUUnPXgN9mphE59zw&s=19
Karanta Wannan  Babu ƙanshin gaskiya cewa sojojinmu na yin murabus - Rundunar sojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *