Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Magidanci ya kama Abokinsa yana kiran matarsa su hadu

Wannan wani magidanci ne ya kama abokinsa yana kiran matarsa su hadu.

An ga yanda yake ta wasan kura dashi.

Saidai abokin yace matar tsohuwar matarsa ce kuma sun saba haduwa.

Lamarin ya farune a daya daga cikin Jihohin Inyamurai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda dubban mutane magoya bayan Malam Nasiru Ahmad El-Rufai suka fito suke nuna masa goyon baya yayin da ake masa shari'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *