Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Wani ya tsere da kayan zabe a mazabar Farfesa Isa Ali Pantami, ba’a yi zaben fidda Gwani ba

Rahotanni daga Pantami Jihar Gombe na cewa, sakataren jam’iyyar na yankin ne ya tsere da kayan zaben ba’a samu an gudanar da zaben fidda gwani ba a mazabar.

Daya daga cikin yaran Farfesa Pantamin ne ya fito kafafen sada zumunta yana bayyana hakan.

An ga Bidiyon sa yana cewa basu yi zaben fidda gwani nba, sakataren ne ya tsere da kayan zaben a kan mashin da wani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda ta kaya bayan wata Kirista ta raka Mijinta, Musulmi aikin Umrah kasar Saudiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *