
Wani magidanci ya kama matarsa na cin amanarsa da wani.
Magidancin ya saka kyamarar CCTV a gidansa saboda tsaro amma sai gashi lamarin yasa ya kama cin amanar da matarsa ke masa.
A CCTV ya kama matar tasa na cin amanarsa da wani inda ya gansu kai tsaye turmi da tabarya.