Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda masu Keke Napep suke mana idan mun shiga Keke Napep dinsu>>Inji wadannan matan

Wadannan ‘yan matan sun bayyana yanda suke fuskantar hawa Keke Napep inda suka nuna yanda ‘yan Keke Napep ke musu idan sun hau.

Sun bayyana cewa yawanci hakan na faruwane idan suka shiga gaban Keke Napep.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *