Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Matar Dan takarar Gwamnan jihar Nasarawa, Hajiya, Maryam Ahmad Wadada ke raba makudan kudade

Wannan matar dan takarar Gwamnan jihar Nasarawa a jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Wadada me suna Hajiya Maryam Wadada ce.

An ganta tana rabawa talakawa kudade sabbin ‘yan Naira dari biyar.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Shugaban Amurka, Donald Trump na shirin daukar mataki dan baiwa Kiristocin Najeriya kariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *