Wednesday, August 12
Shadow

Kawar Amani, Maruma ta zargi cewa, Amani da aurenta take yawace-yawace

Wani comment da ake alakantawa da Maruma, kawar Amani tsohuwar Budurwar Bilal Villa ya karade kafafen sada zumunta.

A comment din an ga Maruma ta rubuta cewa wai Amani na da aure a Saudiyya amma ta baro mijin ta taho Najeriya take yawon Tazubar.

Saidai wannan lamari ya zowa mutane da mamaki saboda musamman karancin shekaru na Amani inda wasu da yawa ke cewa basu yadda ba.

Ana cikin haka kwatsam sai kuma ga wata murya itama ta bayyana inda take cewa, Amani ba a Saudiyya ta yi aure ba, a Nijar ne.

Zuwa lokacin hada wannan Rahoton dai ba’aji ba daga bakin amani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan wani Asibiti ne a jihar Naija da Ae amfani da fitilar Hannu(Torchlight) wajan aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *