Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ‘yar APC ke raba shinkafa a jihar Osun

Wannan wata ‘yar APC ce dake raba shinkafa a jihar Osun.

An jita tana cewa a Arewa Garin kwaki suke rabawa.

Tana Rabonne dai yayin da ake shirin yin zaben gwamna a jihar ta Osun ranar 15 ga watan Augusta.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Biyo bayan shigar su Atiku, Shuwagabannin jam'iyyar ADC duk sun sauka daga mukamansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *